Shugaban kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya, ya ce babu gudu-ba-ja-baya, sai sun gudanar da babban taron jam'iyyar na kasa a watan Nuwambar shekarar 2025. Gwamnan jihar Bauchi, Bala ...